Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe ’yan IPOB, an gano masana’antar bom dinsu

Jami’an tsaro sun kashe ’yan IPOB tare da kama kwamandojinsu a masana’antar bom din kungiyar a Jihar Ebonyi.

Ganduje zai sa hannu kan hukuncin rataye Abduljabbar

Kwamishinan Shari’a ya ce Ganduje na kan bakarsa game da sanya hannu kan hukuncin rataya da kotun Musulunci ta yanke wa Abduljabbar Kabara kan b

Kotu ta kwace masallatai da litattafan Abduljabbar

Kotun Musulunci ta haramta sanya karatun Abduljabbar ko hotunansa tare da damka wa Gwamnatin Kano masallatansa

Kotu ta yanke wa Abduljabbar hukuncin Kisa ta hanyar rataya 

Lauyoyin Abduljabbar sun roki kotu ta yi masa sassauci

A gaggauta yanke min hukuncin kisa —Abduljabbar

Kotun Musulunci ta kama fitaccen malamin nan, Abduljabbar Nasiru Kabara da laifin yin batanci ga Manzon Allah (SAW)