Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba mu da alaƙa da kyautar mota da shago da aka yi wa Rahama Sa’idu — Gwamnatin Sakkwato

Gwamnatin Sakkwato ta ce ya dace a riƙa bayar da irin wannan tallafi ta hanyoyin da suka dace da muradun al’umma baki ɗaya.

Kisan Gilla: An tura dakarun soji zuwa dazukan Kwara — Shettima 

Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki da gwamnatin jihar domin daƙile hare-hare.

Dalilin da Ciwon Daji ke wahalar da ’yan Najeriya

Shugaban Cibiyar Ciwon Daji ta Najeriya, Abidemi Omonisi, ya ce na’urar radiotherapy guda 10 kawai suke aiki a fadin ƙasar a halin yanzu. Ya ce ƙwarar

Jama’ar gari su kone gawar wanda ake zargi da ƙwaƙule idanun yaro a Nasarawa

Malam Lawal ya ce ya gano gawar ɗansa a cikin rami, an ƙwaƙule masa idanu, aka yanke masa wuya, kuma aka yi masa rauni da wuƙa

Shekaru 50: An gudanar taron addu’a na musamman ga Murtala Muhammed a Kano

Iyalan marigayin sun buƙaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da yi wa tsohon shugaban addu’a.