Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisa ta ba NNPC mako daya ya kawo karshen wahalar mai a Najeriya

Majalisar ta ce ba ta bukatar karin kirfi daga NNPC

Jirgin yaki ya yi wa ’yan bindiga luguden wuta a Kaduna

Sun kuma lalata gidan wani kasurgumin dan bindiga mai suna Alhaji Lawan, sai dai bai yi cikakken bayani ko an kashe dan bindigar ba.

Zan kawo karshen ’yan bindiga cikin kankanin lokaci —Tinubu

Tinubu ya kai ziyara Birnin Gwari duk da kaurin sunan yankin wajen hare-haren ’yan bindiga…

Duk da barazanar DSS, matsalar mai ta ki karewa

Dillalan mai sun yi alkawarin kawo karshen matsalar, amma har zuwa yanzu akwai cincirindon ababen hawa a gidajen mai

NAJERIYA A YAU: IPOB Ko Gwamnati: Wa Ke Iko Da Kudancin Najeriya?

Hare-haren kungiyar IPOB na ci gaba da sanya tashin hankali a zukatan mazauna yankin Kudu maso Gabashin Najeriya