Najeriya ta kirkiro rigakafin cutar Sikila
Ministan ya ce a Najeriya aka kirkiri rigakafin
Manyan Labarai
Ministan ya ce a Najeriya aka kirkiri rigakafin
Ba a kai ga gano musabbabin gobarar ba
Da talatainin dare kafin wayewar garin ranar Litinin maharan suka cinna wa ofisoshin wuta, suka kashe mutum uku a harabar ofishin.
’Yan bindiga sun kashe mutum 17 a wani kauye da ke kusa da yankin da sabuwar Rijiyar Mai ta Kolmani take a Karamar Hukumar Alkaleri ta Jihar Bauchi.
A safiyar Litinin wasu da ba a san ko su wane ne ba sun cinna wa Ofishin Yakin Neman Zaben Jam’iyyar PDP na Jihar Gombe wuta.