Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: ’Yan Bindiga Sun Zafafa Hare-Hare Bayan Samuwar Mai A Bauchi

Shin akwai alaka tsakanin samuwar danyen mai da karuwar matsalar tsaro a yankin?

Yadda ‘Cousin’ ke kawo tarnaki ga masoya

Wasu na ganin kozin na tafka aika-aika idan ba a yi masa shinge tsakaninsa da ‘yar uwarsa ba.

’Yan sanda sun karyata labarin kashe mutum 10 a kusa da rijiyar mai a Bauchi

’Yan sandan sun ce labarin sam ba gaskiya ba ne

Zargin karkatar da tiriliyan 89.1 a CBN: Fadar Shugaban Kasa ta karyata Gudaji Kazaure

Fadar ta ce kwamitin da Gudaji yake ikirarin shugabanta ma haramtacce ne

Za a yanke wa Abduljabbar hukunci ranar Alhamis

Kotun Shari’ar Musulunci za ta yanke hukunci kan kan zargin Sheikh Abduljabbar da yin batanci ga Annabi (SAW)