Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Kuyangu 83 Shekau ya mutu ya bari a duniya’

Ya ce da yawa daga cikin mabiyan sun yi nadamar bin Shekau din

Qatar 2022: Maroko ta lallasa Portugal a Gasar Cin Kofin Duniya

Hakan ya sa sun zama ƙasar Afirka ta farko da ta kai matakin

Za mu tabbatar an gudanar da ingantaccen zabe a 2023 – Sojoji

Ya bayyana haka ne lokacin yaye kuratan sojoji a Zariya

Mahara Sun Kashe Mutum 3 Sun Kona Gidaje 22 A Gombe

Akalla mutum uku ne aka tabbatar sun mutu a farmakin da wasu mahara suka kai kauyukan Amtawalam da Pobaure na Karamar Hukumar Billiri a Jihar Gombe.

Yadda matasa suka yi wa Shugaban APC zindir

Matasa sun yi wani jigo a Jam’iyyar APC Reshen Jihar Nasarawa tsirara bayan sun lakada mishi duka a wurin taron Jam’iyyar