Manyan Labarai

Manyan Labarai

Maroko da Portugal: Shin Afirka za ta kafa sabon tarihi a duniya?

Idan Maroko ta doke Portugal, za ta zama kasar farko a yankin Afirka da ma kasashen Larabawa da ta taba kaiwa Wasan Kusa da Karshe a tarihin Gasar Kof

Qatar 2022: Argentina ta sha da kyar a hannun Netherlands

Lionel Messi ya ci kwallo a karo na 2,700 a tarihin Gasar Kofin Duniya

Qatar 2022: Croatia ta cire Brazil a bugun fanareti

Rodrygo da Marquinhos sun zubar wa da Brazil fanareti.

Abdulaziz Abdulaziz Ya Zama Gwarzon Binciken Kwakwaf

Dan jaridar kafar Media Trust da ya yi binciken kwakwaf kan ayyukan ’yan bindiga har zuwa maboyar Bello Turji ya lashe Kyautar Gwarzon Binciken Kwakwa

Rikici na kara tsanani tsakanin ISWAP da Boko Haram

Boko Haram ta kashe wa ISWAP mutum 68 a rikicin ya faro bayan kan ha’intar ISWAP kan shirinta na yin mubayi’a ga shugabancin IS/ISWAP