Manyan Labarai

Manyan Labarai

Aisha Buhari ta janye karar dalibin da ya tsokane ta

Lauyan A’ishah Buhari ya ce ta janye karar ne bayan wasu ’yan Najeriya sun sanya baki.

‘An yi garkuwa’ da mutane a masallaci a Delta

Maharan sun sace limami sannan suka harbi mutum 11 a lokacin da ake Masallacin Juma’a na garin Ughelli

Yadda gwamnoni ke cinye kudaden kananan hukumomi

Daga an biya albashi, sai ya zuba abin da ya rage a aljihu, babu ruwansu da sauran ayyukan ci gaba

Shugaban ’Yan Sanda ya roki kotu ta hana daure shi

Babban Hafsan ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali, ya bukaci kotu ta soke hukuncin daure shi a gidan yari…

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Sayen Zaman Lafiya A Arewa

Yadda ’yan Arewa ke karo-karon miliyoyin kudi su bai wa ’yan bindiga domin su bar su su zauna lafiya.