Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun cafke ‘yan bindiga 5, sun kwato N20m a Katsina 

Sojojin sun kwato muggan makamai a hannun ‘yan bindigar.

Badakala: An Daure Tsohon Shugaban Jami’a Shekaru 35

Wata Babbar Kotun Tarayya ta daure tsohon Shugaban Jami’ar Tarayya ta Gusau, Farfesa Magaji Garba shekaru 35 kan laifin almundahanar Naira miliyan 260

Mahara sun kashe mutum 7, sun sace 5 a sabon hari a Sakkwato 

Maharan sun yi awon gaba da wani magidanci da matansu guda biyu.

#FreeAminu: NANS ta kira zanga-zangar adawa da Aisha Buhari

NANS ta ce an keta haddinsa dalibin.

Sojoji sun kashe mai kera wa ISWAP bom

Jiragen sojin Najeriya a yankin Tafkin Chadi sun halaka wani babban kwamandan kungiyar ta’addanci ta ISWAP, Muhammed Malik