Senegal: Kasar Afirka ta farko da ta ketare zuwa zagayen ’yan 16 a Gasar Kofin Duniya
Kocin Senegal Aliou Cisse, ya yi alkawarin kafin wasan cewa kwararrun ’yan wasansa ba za su sassauta ba, kuma ’yan Afirka ne suka nuna bajinta.
Manyan Labarai
Kocin Senegal Aliou Cisse, ya yi alkawarin kafin wasan cewa kwararrun ’yan wasansa ba za su sassauta ba, kuma ’yan Afirka ne suka nuna bajinta.
Zaben 2023 zakaran gwajin dafi ne tsakanin Sanata Abaribe da ya shekara 16 kan kujerar da Gwamna Ikpeazu da ke jin shi jama’ar mazabar ke so
Wata ma’aikaciyar inganta rayuwar al’umma, Hajiya Binta Kasimu ta koka da yadda karuwar ta’addancin ’yan bindiga a kasar nan ke jefa ‘yan mata marayu
Gwamnatin tarayya ta ce gwamnoni ba su damu da ayyukan da za su ciyar da al’umma gaba ba.
Gwamnatin Kano ta yi amai ta lashe.