Manyan Labarai

Manyan Labarai

AU ta yi martani kan harin da ya kashe mutum 170 a Najeriya

Tuni dai Gwamnatin Kwara ta tabbatar da cewa an binne mutum 75 a kabarin bai-ɗaya a ranar Laraba.

An kama wani mutum da ƙoƙon kan mutane 4 a Ogun

“Bayan an yi masa tambayoyi da cikakken bincike, an gano cewa wanda ake zargin ya tono gawarwakin mutanen daga maƙabarta.

Mutum 162 aka kashe a harin Kwara – Red Cross

Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta ce ’yan bindigar da suka kai hari karamar hukumar Kaiama ta jihar Kwara sun kashe akalla mutum 162 a daya daga

Harin kwara: ‘Sai da ’yan bindiga suka yi awa 10 suna kashe mu kafin jami’an tsaro su zo’

Sarkin garin Woro da ke jihar Kwara, Umar Bio Salihu, ya ce sai da ’yan bindiga suka shafe kusan sa’o’i 10 suna farmakarsu kafin jami’an tsaro su isa

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Mallakar Gida Ga Mai Ƙaramin Ƙarfi

Shirin na yau zai mayar da hankali kan waɗannan dabaru domin samun damar mallakar muhalli ga mai ƙaramin ƙarfi.