NAJERIYA A YAU: Ainihin Dalilin Ci Gaban Wahalar Mai —Masani
Shin me ya sa wahalar man ta ki karewa duk kuwa da cewa an shawo kan mastalolin da aka dora wa laifin a baya?
Manyan Labarai
Shin me ya sa wahalar man ta ki karewa duk kuwa da cewa an shawo kan mastalolin da aka dora wa laifin a baya?
Lokaci ya yi da ya kamata a kawo karshen matsalar nan.
Ta rusa wa uwar gidan tabarya yayin da take tsaka da sharar barci.
Sabon gwamnan ya ce an yi nade-naden ne ba bisa ka’ida ba.
Kotun ta yi watsi da bukatar Ahmed Lawan.