Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnati ta shawarci ’yan Najeriya masu zuwa Amurka da Ingila su yi hankali da barayi

Gargadin na zuwa ne wata daya bayan su ma sun gargadi ‘yan kasarsu a Abuja

Ban ga laifin masu barin Najeriya don neman ingantacciyar rayuwa ba —Kakakin Buhari

“Ga duk mutum dayan da ya tafi, akwai darinsa da za su zauna.”

Gobara ta kone shaguna da dama a babbar kasuwar Onitsha

Har yanzu ba a kai ga gano musabbabin gobarar ba

NAJERIYA A YAU: Dalilin Kara Dage Dawowar Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

’Yan sa’o’i kafin tashin jirgin farko hukumomi suka sake dage lokacin ci gaba da zirga-zirgar jirgin kasan Abuja-Kaduna

Gwamnati ta dage dawo da jirgin kasan Abuja-Kaduna

Jinkirin da za a fuskanta ba zai wuce na tsawon mako guda ba.