Manyan Labarai

Manyan Labarai

Turji ya tsare ’yan aike bayan sun kai masa harajin N10m

Ganin kudin harajin da ya nema a hannun mutanen garin Moriki bai cika ba, Turji ya yi garkuwa da ’yan aiken da suka kai masa kudin

Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi

Buhari ya kaddamar da sabbin takardun N200, N500 da kuma N1,000 ne kafin fara taron Majalisar Zartawa ta Tarayya a Fadar Shugaban Kasa.

DAGA LARABA: Maganin Karfin Maza: Gyara Ko Janyo Ciwo?

Amfanin maganin karfin maza, illolinsa da kuma shawarwarin masana a kai

Hadarin mota ya ci rayuka 37 a Borno

An yi kira ga direbobi da su kaurace wa dabi’ar gudun wuce-sa’a yayin tuki.

Ronaldo ya raba gari da Manchester United

Muna yi masa fatan alheri da shi da iyalansa.