Manyan Labarai

Manyan Labarai

Qatar 2022: Yau za a fara Gasar Cin Kofin Duniya

Aminiya za ta kawo muku rahotanni na musamman da wainar da ake toyawa gasar ta farko a yankin Larabawa.

’Yan bindiga sun sace mutum 44 a kauyen Zamfara

Maharan sun rika bi gida-gida suna kwashe mutane

Za a fara hako mai a Arewa ranar Talata

Ranar Talata Shugaba Buhari zai kaddamar da aikin hakar mai a rijiyar mai ta Kolmani a jihohin Gomben da Bauchi wadanda su ne na farko a Arewacin Naje

Mafarauta Sun Cafke Masu Kai Wa Boko Haram Abinci

Mafarauta sun damke wasu da ke kai wa Boko Haram abinci da kuma wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a kusa da kauyukan Gorgor da Liya a Karam

Mai alkawarin azurta ’yan Najeriya 100m ya talauta 133m —Shehu Sani

Shehu Sani ya goranta wa Buhari da cewa “Sun yi alkawarin raba mutum miliyan 100 da talauci, sai ga shi a hukumance sun jefa miliyan 133 cikin kuryar