NAJERIYA A YAU: Yadda Dan Chana Ya ce Ya Kashewa Ummita Miliyan N120
Cikakken bayanin abin da ya faru a kotu da ma wadansu batutuwa.
Manyan Labarai
Cikakken bayanin abin da ya faru a kotu da ma wadansu batutuwa.
Ya kamata jama’a su goya mana baya wajen yaki da ta’ammali da tabar wiwi.
Jihar Ondo ce mafi karancin talauci a Najeriya.
Tashe-tashen hankula na siyasa ta kowace hanya, laifi ne a karkashin Dokar Zabe.
Shaida ya bayyana wa kotu cewa Dan China ya kashe Ummita ne saboda rikicin da suka yi a kan wani kare da ta ba shi kyauta