Sakkwato ta fi ko’ina talauci a Najeriya —Rahoto
Cikin mutum miliyan 133 da aka gano suna fama da talaucin, miliyan 86 daga Arewa suke, miliyan 47 kuma a Kudu
Manyan Labarai
Cikin mutum miliyan 133 da aka gano suna fama da talaucin, miliyan 86 daga Arewa suke, miliyan 47 kuma a Kudu
“Sai na janyo shi ta baya a nan na ga wuka a hannunsa ga kuma jini a jikinsa. Ita kuma Ummita na same ta jini ya wanke mata jiki tana ta kakari,” in j
Kanwar Ummita ta siffanta yadda dan China ya yi wa marigayiyar kisan gilla a kan idonsu, a cikin gidansu
Shin idan Tinubu ya bi sawun Buhari a yaki da ta’addanci, za a kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya?
Wani gursumeti dan asalin kasar Faransa mai suna Abel Lafleur ne ya fara kera kofin, wanda jikinsa zinare da azurfa ne