Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Aka Yi A Gobarar Kasuwar Badume

Tasirin da gobara mafi muni a gobara mafi muni a Kasuwar Kayan Gwari ta Badume za ta yi ga tattalin arziki

Daya daga cikin ’yan makarantar FGC Yauri da aka sace ta haihu a hannun ’yan bindiga

Dalibar na cikin mutum 11 da har yanzu ke hannun ‘yan bindiga

Jiragen yakin Amurka 2 sun yi taho-mu-gama a sararin samaniya

Har yanzu ba a san adadin mutane da suka mutu a hatsarin ba

Sake fasalin Naira: Mayakan ISWAP sun koma amfani da kudin Nijar

Yanzu ‘yan ta’addan sun koma amfani da CFA, a maimakon Naira

Yadda aka sace matafiyan Taraba 19 a Nasarawa

A daren Juma’a ne dai motar matafiyan ta fada tarkon ’yan bindigar da suka tare hanya a yankin Eggon da ke Jihar Nasarawa.