Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotun Bauchi ta yanke wa barawon babur hukuncin kisa ta hanyar rataya

Babban Kotun Jihar Bauchi mai lamba hudu, ta yanke wa wani mutum mai suna Mamuda Zakariyau hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa laifin kashe wani mai

Amurka ta tabbatar da tura sojojinta zuwa Najeriya

Ƙasar Amurka ta ce tura wata karamar rundunar sojoji zuwa Najeriya bayan sabuwar yarjejeniyar haɗin gwiwar tsaro da ta kulla tsakaninta da Najeriyar.

Me ya fi kawo samu tsakanin sana’a da digiri?

An dade ana muhawara a tsakanin masu sana’a da masu digiri, musamman wadanda suka yi gam-da-katar suka samu ayyuka masu tasiri, kan abin da ya fi kawu

ICPC ta tsare tsohon shugaban NIMASA, Bashir Jamoh

Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC sun tsare tsohon shugaban Hukumar Kula da Harkokin Ruwa da Tsaro ta Najeriya (NIMASA), Bashir Jam

An kashe ɗan marigayi Gaddafi a Libya

Wasu ’yan bindiga su kimanin mutum huɗu sun harbe shi ne a gidansa da ke birnin Zintan.