Manyan Labarai

Manyan Labarai

2023: ‘Harin’ da aka kai wa ayarin Atiku a Borno ya yamutsa hazo

Atiku da PDP sun hakikance cewa ’yan dabar Jam’iyyar APC sun kai musu hari, a yayin da ’yan sanda ke  cewa taron jam’iyyar ya gudana cikin luman

La’eeb: Abin da dan aljanin Gasar Kofin Duniya na Qatar ke nufi

Bisa ga al’ada ta gasar duk kasar da za ta karbi bakunci, ta kan tsara na ta dan aljanin.

NAJERIYA A YAU: Me Ke Sa Tinubu Baya-baya Da Shiga Jama’a?

Saurari dalilan da Tinubu ke kin halartar tarukan muhawarar zaben shugaban kasa na 2023

Ana yi wa rayuwata barazana kan sauya fasalin NNPC – Kyari

Kyari ya bayyana haka ne a wajen wani taro da Kwamitin Majalisar Wakilai Kan Yaki da Rashawa

An kai wa tawagar Atiku hari a Maiduguri

Sun yi ikirarin an jikkata musu mutum 74