Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mu leka rayuwar matan aure masu yoyon fitsari

Cutar yoyon fitsari tana samuwa ne a dalilin doguwar nakuda.

Yau ASUU za ta yi taro kan shiga sabon yajin aiki

ASUU za ta yi zama kan yanke albashin lakcarori a yayin da gwamnati ke shirin biyan mambobin CONUA albashin wata takwas da ASUU ta yi yajin aiki

NAJERIYA A YAU: Yadda Soludo Ke Gyaran Tarbiyya A Anambra

Shirin yau ya kalli ababen da Soludo ya tabo da idanun basira, tare da dora su a gadon fida

Qatar 2022: Abubuwan da suka faru bayan bai wa Qatar daukar nauyin gasar Kofin Duniya

Daga lokacin yanzu, an yi shekara 12 ana ce-ce-ku-ce da nuna yatsa, shi ya sa Aminiya ta kalato wasu muhimman abubuwa da suka faru.

An fara biyan malaman jami’ar da suka balle daga ASUU albashinsu na wata 8

Wani malami a jami’ar OAU ne ya tabbatar da hakan ga Aminiya