Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe mutum 285, an sace 1,789 a wata 6 a Kaduna —Rahoto

An kashe mutum 285 a Jihar Kaduna cikin wata shida sakamakon rashin tsaro

Yadda batun canjin kudi ya kada hantar ’yan Najeriya

Batun ya kada hantar ’yan Najeriya, musamman wadanda suka san abin da ya faru a lokacin canjin kudi da gwamnatin mulkin soja ta Janar Muhammadu Buhari

Amira Souley: Tattaunawa da Gwarzuwar Hikayata ta 2022

Idan na yi Hausa sai ’yan Najeriya su fashe da dariya.

Alfanu da hadarin shan maganin karfin maza

Wani magidanci ya sha maganin karfin maza ya kare a asibiti bayan al’urarsa ta ki kwantawa tsawon kwana uku a gaban surukansa da kawayen matarsa da ’y

Akwai yiwuwar ’yan ta’adda za su kai hare-hare Amurka —Birtaniya

’Yan ta’addan za su kai hare-haren a wuraren da aka fi samun baki.