Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Kaduna: Kotu za ta yanke hukunci kan dan takarar APC

Kotu za ta yanzk hukunci bayan dage zamanta na ranar Alhamis.

Qatar 2022: Rikita-rikitar da aka yi kafin amincewa da Gasar Kofin Duniya a Qatar

Tun daga lokacin da Qatar ta shiga neman daukar nauyin gasar Kofin Duniya na 2022, har zuwa yanzu da ake shirin fara gasar ba a daina ka-ce-na-ce ba

Ministar Kudi na yin zagon kasa ga yaki da rashawa —Majalisa

Majalisa na neman jin dalilin zaftare kasafin Ofishin Mai Binciken Kudi na kasa, alhali an ware wa hukumomin da ke zaman dumama kujera makudan kudade

NAJERIYA A YAU: Anya APC ta Shirya Cin Kano A Zaben 2023?

Tasirin rikice-rikicen cikin gidan Jam’iyyar APC a Kano ga makomarta a zaben 2023

Za a yi fama da hazo da kura a jihohin Arewa a kwanaki masu zuwa – NiMet

NiMet ta shawarci masu ababen hawa da su yi tuki cikin nutsuwa.