Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ana zargin ɗan haya da kashe mai gidansa a Gombe

Majiyar ta ce ana hasashen ɗan hayar ya shirya komai ne domin aikata kisan ba tare da matar sa ta sani ba.

Babu tattaunawa tsakanin Kwankwaso da APC —Kwankwasiyya

Kakakin kungiyar, Dakta Habibu Sale Mohammed, ya fitar, ta bayyana cewa Kwankwaso bai taba shiga shiga tattaunawa da APC ko Shugaba Bola Ahmed Tinubu

NECO ta saki sakamakon jarrabawar 2025 na dalibai masu zaman kansu

Kashi 71.6% na daliban da suka zana jarrabawar sun samu akalla Credit 5, ciki har da darussan Lissafi da harshen Ingilishi.

Bello Turji ya sako dan bindigar da ya jagoranci sulhu a Katsina

Bayan Turji ya kama Abdu Lanaki da kwanaki biyar ne ya sako shi bayan sanya bakin wasu shugabannin Fulani.

Yadda aka yi Jana’izar Sheikh Usman Rigi-Rigi

Sheikh Rigi Rigi ya rasu a ranar 1 ga Fabrairu, 2026, yana da shekara 57, bayan doguwar jinya; Ya bar mata hudu, ’ya’ya 37 da jikoki da dama