Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shugaban PDP na Zamfara, Sani Ahmad, ya rasu

Ya rasu ne bayan fama da gajeruwar jinya

EFCC ta kai samame Kasuwar Wapa, ta cafke mutane 8

’Yan kasuwar Wapa da dama sun rufe shagunansu.

Yadda aka sace kananan yara 39 a gona a Katsina

Ana tsaka da aiki a gona ’yan bindiga suka bude wa ma’aikata wuta suka tafi da yara 39

Zan soke biyan kudin NECO da JAMB, zan dauki sojoji 750,000 —Kwankwaso

Alkawuran dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar NNPP kan inganta tsaro, ilimi da tattalin arziki

DAGA LARABA: Abin da kishi ke sa maza aikatawa

Tsananin kishin maza da abin da yake sa su aikatawa