Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya taya Lula da Silva murnar lashe zaben shugabancin Brazil

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya shiga sahun takwarorinsa na duniya wajen mika sakon taya murna ga sabon zababben Shugaban Kasar Brazil, Luiz Inacio

Ba mu san inda A.A Zaura ya shiga ba – EFCC

Ana dai tuhumarsa ne da damfarar dan kasar Kuwaiti $1.3 miliyan

Buhari zai tafi Landan ganin Likita

Buhari ya sha tafiya Landan domin duba lafiyarsa.

’Yan bindiga sun sace mutum 6 a wata unguwa a Zariya

A unguwar ce aka taba dauke wani jami’in Hukumar Kwastam.

Dalilin da za mu sauya takardun Naira —Buhari

Za a kaddamar da sabbin takardun kudaden ne a ranar 15 ga watan Disamba.