Manyan Labarai

Manyan Labarai

Waiwaye: Rawar da Ojukwu ya taka a juyin mulkin 1966

Har yau akwai zumunci cikin iyalan biyu. Karewa ma Ironsi ne ya nada Ojukwu Gwamnan tsohuwar Jihar Gabas.

’Yan daba sun kai wa masu zagayen Mauludi hari a Neja

Lamarin ya faru ne a Chanchaga ta garin Minna, babban birnin jihar a ranar Asabar.

Babu inda aka dasa bom a Abuja —Rundunar ‘Yan sanda

Rundunar ’yan sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa an dasa bama-bamai a birnin. Bayanin haka ya fito ne ta s

Sauyin Kudi: CBN da Ministar Kudi sun sa zare

CBN ya yi raddi sa’o’i kadan bayan Ministar Kudi ta ce ba da sanin ma’aikatarta bankin ke shirin sauya takardun kudi ba.

Amfani da matsalolin Asusun TSA

Tsakanin amfani da matsalolin tsarin Asusun Ajiy na Bai-Daya (TSA) wanne ya fi yawa?