Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sauya takardun kudi zai karya darajar Naira —Ministar Kudi

Ministar ta bayyana wa Majalisar Dattawa cewa CBN bai shawarci ma’aikatarta kan sauya takardun kudin ba.

Asibitin Kano mai shekara 106 da ke da likita 1 kacal

Zahirin halin da Babban Asibitin Yadakunya da aka fi sani da Bela a Kano ke ciki

Jos ta Arewa: Kotun Daukaka kara ta soke zaben Hon. Agah

Kotun daukaka karar ta tabbatar da Muhammad Adam Alkali na Jam’iyyar PRP a matsayin zababben dan Majalisar Tarayyar mai wakiltar mazabar.

Mahara sun sace mutane a harin awa 4 a Kaduna

Tun karfe biyu na rana ’yan bindiga suka kai hari a yankin Yakawada, ba su suka tafi ba sai bayan karfe shida

NAJERIYA A YAU: Yadda Sauya Takardun Naira Za Ta Shafe Ku

Sanarwar Bankin CBN na sauya fasalin wasu takardun kudin Najeriya ya zo wa ’yan kasar bagatatan