Fargabar Hari: Sufeton ’Yan Sanda Ya Ba da Lambobin Kiran Gaggawa
A shirye ‘yan sanda suke su dakile duk wata barazana da ka iya tasowa.
Manyan Labarai
A shirye ‘yan sanda suke su dakile duk wata barazana da ka iya tasowa.
Kakakin ’yan sandan Abuja, Josephine Adeh, ta ce ba su samu wani rahoto makamancin wannan ba.
An bukaci mazauna yankin da su kasance cikin taka tsan-tsan.
Najeriya na jiran fara aikin Matakar Mai ta Warri a watannin shidan farkon shekarar 2023, bayan gyare-gyaren da kamfanin Deawoo ya yi masa
An sake gurfanar da dan kasar Chinan nan da ake zargi da kisan matashiya ’yar Kano.