Jazaman ne fara aikin jiragen ‘Nigeria Air’ a Disamba —Sirika
Hadi Sirika Ya ce babu gudu, babu ja da baya dangane da fara aikin jiragen Nigeria Air a Disamba
Manyan Labarai
Hadi Sirika Ya ce babu gudu, babu ja da baya dangane da fara aikin jiragen Nigeria Air a Disamba
Salon yakin neman zaben ’yan takarar zaben 2023
Lai Mohammed ya ce babu abin da zai faru a Najeriya kowa ya kwantar da hankalinsa.
An cafke wasu mutum biyar da ake zargi da satar mutane a Jihar Kano.
Matakin sauya fasalin takardun kudin zai kara daga darajar naira.