Matashi ya daddatsa mahaifinsa da adda har lahira
Kisan gillar da ɗan ya yi wa mahaifinsa ya yi matuƙar harzuƙa matasan unguwar inda su ma suka yi kukan kura suka kama shi, za su ɗauki mataki a kansa
Manyan Labarai
Kisan gillar da ɗan ya yi wa mahaifinsa ya yi matuƙar harzuƙa matasan unguwar inda su ma suka yi kukan kura suka kama shi, za su ɗauki mataki a kansa
Mali na fama da matsalar tsaro tun 2012, sakamakon hare-haren ‘yan ta’adda masu alaƙa da Al-Qaeda da ISIS, da kuma ‘yan bindiga.
An tafka asarar dukiyoyi na maƙudan kuɗaɗe a sanadiyyar gobarar ta safiyar Litinin, yayin da ake ci gaba da aiki ceto
Allah Ya yi wa Sheikh Khalifa Usman Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi rasuwa bayan fama da rashin lafiya
Sojojin sun aika ’yan ta’addan lahira ne a yayin musayar a wata maɓoyar da ’yan bindiga sama da 100 suka taru da nufin ƙaddamar da sabbin hare-hare