Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hukumomin gwamnati za su sayi kayan kwalama na N29.32bn

Hukumomin Gwamnatin Tarayya 20 za su kashe biliyan N29.32 wajen sayen kayan makwalashe da alawus din halartar taro da sauransu a 2023.

Buhari zai saya wa NDLEA da fadar shugaban kasa motocin N23bn

Manyan jami’an gwamanti na yin sama da fadi da motocin da gwamnati ke kashe biliyoyin Naira wajen saye a duk shekara

DSS ta tabbatar da sanarwar shirin harin ’yan ta’adda a Abuja

Bincike ya gano cewa ’yan ta’adda na shirin kai sabbin hare-hare a wuraren taron jama’a da cibiyoyin gwamnati a Abuja.

Yadda ISWAP ta yi wa ’yan Boko Haram yankan rago

ISWAP ta yi wa mayakan Boko Haram shida yankan rago bisa zargin su da zama ‘Mushirikai’

NAJERIYA A YAU: Kudurin dokar hukunta ’yam madigo da luwadi a kasar Nijar

Yadda aka haramta auren jinsi a Najeriya da yadda Nijar ke yakar dabi’ar