Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hadarin kwale-kwale ya lakume rayuka 15 a Sakkwato

Yankin Shagari ya sha fuskantar wannan matsala ta hadarin kwale-kwale.

Ranar Litinin za a ci gaba da karatu a Jami’ar ABU

Za a sauya jadawalin karatun Jami’ar ABU na shekarar 2021/2022

Karin haraji zai rage basukan da ake bin Najeriya —Minista

Ministar Kudi da Kasafi, Zainab Ahmed, ta ce karin haraji shi ne hanya mafi inganci na samun kudaden biyan basukan da ake bin Najeriya.

Zargin rashin lafiyar Atiku ya bar baya da kura

Tsohon Minista, Femi Fani-Kayode, ya yi zargin an garzaya da Atiku Faransa domin ganin likita

Boko Haram ta kashe mutum 100,000 ta sa 2m gudun hijira —Irabor

Abin da aka kashe wa sojoji bai kai kashi 35 cikin 100 na abin da suke bukata ba.