Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya yi alkawarin hako mai da inganta tsaro a Arewa

Tinubu ya sha alwashin hako mai a Arewa da kuma inganta tsaro muddin aka zabe shi magajin Shugaba Buhari a 2023.

’Yan bindiga sun kashe mai unguwa da wasu 2 a Filato

Maharan sun yi garkuwa da mutum biyar a gidan basaraken, ciki har da matansa

Da na ga dama da an cafke Peter Obi a Kaduna —El-Rufai 

El-Rufai ya ce ’yan Arewa wayayyun mutane ne, don haka babu bukatar ya rama abin da Peter Obi ya yi masa.

NAJERIYA A YAU: Yadda Burodi Ya Hargitsa Rayuwar ’Yan Najeriya

Yanzu a Najeriya burodi, wanda shi ne abin karin kumallo a yawancin gidaje, ya zama sai dan wane da wane.

Na dukufa wajen magance tsadar kayan abinci —Buhari

Muna yin gagarumin kokari don warware matsalar tashin farashin abinci.