Manyan Labarai

Manyan Labarai

Karim Benzema ya lashe kambun Ballon d’Or na 2022

Benzema ya lashe kyautar kwana daya bayan da Madrid ta lallasa abokiyar adawarta, Barcelona.

An kai hari taron PDP a Kaduna

Wannan lamari ya fusata dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 6 a Borno 

Sojojin sun yi wa mayakan kwanton bauna ne bayan wani rahoton sirri da suka samu.

Sojoji Sun Dakile Harin ISWAP A Mafa

Mayakan ISWAP sun mamaye garin a cikin manyan motoci suka rika kai hari da manyan bindigogi kan sojojin

Hukumomin da ake neman rushewa sun samu N226bn a kasafin 2023

Wata biyu bayan Buhari ya nemi a waiwayi rahoton kwamitin Orosanye da ya ba da shawarar rusa hukumomin, ya ware musu biliyoyi a kasafin 2023