Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwana 8 kacal Tinubu ya yi a Najeriya a 2026 — Peter Obi

A cewarsa shugabannin wasu ƙasashe sun fi mayar da hankali wajen magance matsalolin ƙasarsu ban da na Najeriya.

Kaduna: Mutum 86 sun ɓace, 80 sun kuɓuta daga hannun ’yan bindiga

Hakimin ya ce da yawa daga cikin waɗanda aka gano sun ƙi dawowa ƙauyen saboda tsananin tsoro.

’Yan ta’adda sun banka wa ofishin ’yan sanda wuta, sun sace mutum 6 a Neja

Bayan ƙona ofishin ’yan sanda ’yan ta’addan suka nufi Cocin United Methodist inda suka yi garkuwa da mutane akalla shida.

An tarwatsa gungun ’yan fashi da makami a Gombe

DSP Abdullahi ya ce ana zargin ƙungiyar da kai wa wani mutum hari a watan Disamba na shekarar 2025.

’Yan sanda sun kama ɗan bindiga, sun ceto mutanen da aka sace a Kebbi

Rundunar ta yi alƙawarin ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar.