Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya ziyarci Sarkin Zazzau bayan tafiyar Atiku

Tinubu zai sake dowawa fadar sarkin nan ba da jimawa ba don kaddamar da yakin neman zabensa na 2023

Zaben Osun: ’Yan jarida sun yi tir da yunkurin kashe wakilin Daily Trust

Dan jaridar ya koka da rashin tabuka komai da wasu ’yan sandan da ke wurin suka yi

2023: Atiku ya fara kamfe ta Fadar Sarkin Zazzau

Atiku ya fara ne da ziyarar ban girma ga Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli a fadarsa.

Kiwon kaji: Yadda aka yi wa masu neman tallafi damfarar N819m a Kano

An yi wa masu kiwon kaji a Kano damfarar Naira miliyan 819 da sunan shirin tallafin Gwamnatin Tarayya.

Tsofaffin fuskokin da ba za su dawo Majalisar Tarayya ba

’Yan Majalisar Tarayya 16 da ba za su koma ba bayan Babban Zabe na shekarar 2023