Manyan Labarai

Manyan Labarai

An janye dokar hana hawa babur a Katsina

An janye dokar fara aiki daga ranar 14 ga watan Oktoba har zuwa 20 ga watan Nuwamba, 2022.

A bude Obajana ba tare da bata lokaci ba –Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Jihar Kogi ta rufe masana’antar kan takaddamar mallaka

’Yan ta’adda sun nemi sasanci da Gwamnatin Katsina

Gwamnatin Katsina ta ce salon yakinta da ta’addanci yana haifar da kyakkyawan sakamako.

Mutanen da ya kamata suna gidan yari Buhari ya bai wa lambar girmamawa —Buba Galadima

Buba Galadima ya ce mutum bakwai ne kawai suka cancanci lambar girmamawar, sauran ya kamata a ce suna tsare a kurkuku.

Gwamnatin Zamfara ta sanya dokar hana fita a kananan hukumomi 3

Dokar ta shafi kanana hukumomin Bukkuyum, Gummi da Anka, tare da rufe kasuwanni da manyan hanyoyi