Manyan Labarai

Manyan Labarai

Makarkashiyar tsige Shugaban INEC ta tayar da kura

Tsarin da INEC ta tanada ya sa zai yi wuya a yi magudi a Zaben 2023.

’Yan fashi sun kai hari Unguwar Maitama a Abuja

Wannan shi ne karo na biyu da makamancin wannan lamari ke faruwa a Unguwar.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Tabbata ’Yan Siyasa Na Cika Alkawurran Zabe

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan ’Yan Najeriya sun jima suna kukan yadda ’yan siyasa ke zambatarsu da alkawuran ayyukan more rayuwa, amma daga

Sace Dalibai: Gwamnati Ta Bude Makarantu 45 Da Ke rufe A Zamfara

Yanzu dai jimillar makarantu 30 ne kadai ke rufe

Kungiyar yakin neman zaben Atiku a Kano ta juya masa baya

Mutum miliyan biyu daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Abuja suka ajiye tafiyar Atiku, in ji shugaban kungiyar, Abdallah A. Gama.