Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kai wa gadar dakon man Rasha harin bom

Bom din ya tashi da wata babbar mota makare da man fetur kuma ya lalata hannu biyu a katafariyar gadar

Maulidi: Ku zo mu hada hannu mu yaki rashawa —Buhari

Shugaban ya yi wannan kira ne a sakonsa na Mauludi ga al’ummar Musulmi

Manyan motoci sun tare hanyar Abuja kan rufe masana’antar Dangote

Direbobin manyan motocin sun ce ba sa su janye su ba, har sai gwamnatin Kogi ta bude masana’antar

Gangar danyen mai 900,000 ake sacewa kullum a Najeriya —Lawan

Ya bukaci kasafin 2023 ya ba da muhimmanci wajen kammala manyan ayyukan ci gaban kasa

ASUU: Buhari ya ware N470bn domin inganta jami’o’i a kasafin 2023

Buhari ya ce kasafin 2023 yi kyakkyawan tanadi domin saukaka wa ’yan Najeriya halin tsadar rayuka