Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun lalata sansanin ’yan bindiga, sun ceto mutane a Kwara

Rundunar ta kuma nemi haɗin kan jama’a domin tabbatar da zaman lafiya a jihar.

’Yan ta’adda sun ƙone mutum 4 da ransu a Zamfara —Gwamnati 

Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kisan gilla da ’yan ta’adda suka ƙone mutane hudu da ransu a gidajensu a ƙauyen Gwargwabe da ke yankin Nahuce a

Ba mu da shirin sauke Sarki Sanusi II — Gwamnatin Kano

Ya ƙara da cewa “an naɗa sarkin ne bayan an soke tsohuwar dokar masarautu, kuma babu wani shiri da gwamnati ke yi na yin wani ƙarin gyaran.

2027: Waɗanda ke tunanin ba za a zaɓi Tinubu a Arewa ba sun yi kuskure — Ganduje

Tsohon gwamnan ya ce duk masu wannan tunani za su sha mamaki a zaben 2027.

Kotu ta rushe shugabancin PDP ƙarƙashin Tanimu Turaki

Sai dai tsagin Turaki sun ce ba su gamsu da hukuncin ba, kuma za su ɗaukaka ƙara.