Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Tukur Mamu ya hana ceto fasinjojin jirgin kasa —Atta

Dan fasinjan da aka yi garkuwa da shi kuma mamba a kwamitin sulhu da ’yan bindiga ya zargi Tukur Mamu da manakisa da kuma ja wa iyalai asarar Dala 200

NAJERIYA A YAU: Yadda Abinci Ke Kashe ’Yan Najeriya

Yadda za a kare kai da masoya daga  fadawa hadarin gurbataccen abinci.

Abin da kasafin Buhari na karshe zai kunsa

Kasafin Naira tirilian 19.76 da Buhari zai gabatar shi ne karshe a wa’adinsa na biyu da ke karewa ranar 29 ga watan 2023.

Buhari ya ziyarci fasinjojin jirgin kasa a asibiti

Buhari ya ziyarci fasinjojin Asibitin NDA da ke Kaduna washegarin ranar da aka ceto su.

Mutum 30 sun nutse a ruwa yayin tsere wa ’yan bindiga a Zamfara

‘Har yanzu kuma akwai fargabar ‘yan bindigar na nan a yankin.