Manyan Labarai

Manyan Labarai

An ceto mata 9 daga hannun masu safarar mutane a Katsina

An nufi Nijar da matan inda daga za a tsallaka da su Libya.

NAJERIYA A YAU: Shin kayyade Kudaden Kamfen Zai Kawo Zabe Mai Tsafta a 2023?

INEC ta jaddada kiranta ga ’yan takara da jam’iyyun siyasa da su yi biyayya ga dokar da ta kayyade kudaden yakin neman zabe

Sankarau ta kashe mutum 56 a Najeriya —NCDC

Hukumar NCDC ta ce 961 sun kamu da cutar sankarau a fadin Najeriya

’Yan ta’adda sun sako fasinjojin jirgin kasan da suka rage a hannunsu

’Yan uwan fasinjojin jirgin sun tabbatar cewa ’yan uwansu da aka sako na samun kulawa a asibiti.

Harin bom din Boko Haram ya hallaka matafiya a Borno

Mutane da dama da sun salwana bayan bama-baman Boko Haram sun tashi da wasu manyan motoci a hanyar Maiduguri zuwa Damboa a Jihar Borno.