Manyan Labarai

Manyan Labarai

2023: Yadda za a fafata yakin neman kuri’un ’yan Najeriya miliyan 84

A takaice za a kashe fiye da Naira miliyan 500 wajen gudanar da gangami a kowace jiha.

An kama ’yan kasar waje masu safarar A Kurkura

NDLEA a kama nakasasshe da curin tabar wiwi mai nauin kilgoram 104

NNPC ya saye gidajen mai 380 da kamfanin Oando

Kadarorin Oando 380 ciki har da wurin ajiye jiragen ruwa, masana’antar man inji da gidajen man fetur, man jirgi da na iskar gas sun koma mallaki

Kicibus da dan kishin kasa na gaske

Hatta zubin simintin farfajiyar gidan duk sun sha ado da launukan fari da kore.

Sojoji Sun Ceto ’Yar Makarantar Chibok Bayan Ta Haifi Tagwaye

An ceto Yana Pogu, tare da tagwayen da ta haifa wa kwamandan ’yan Boko Haram a Jihar Borno.