Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na bai wa lauya N2m ya kai wa alkali don a sake ni —Abduljabbar

Malamanin ya nemi a dawo masa kudin da ya bai wa lauyan bayan alkali bai sake shi ba.

Kisan Ummita: Rashin Lauya Ya Hana Gurfanar da Dan China A Kotu

Mista Geng ya nemi kotun ta dage shari’ar don ya sami yin magana da lauyansa

Kwastam ta kwace shinkafa da kayan N79m a Katsina

Kwastam ta kwace buhu 650 na shinkafa da motoci da man fetur a wata guda Katsina

An sanya dokar takaita zirga-zirga ta sa’a 24 a Edo

Sanarwar da gwamnatin ta fitar ta ce an sanya dokar ne domin gudanar da wasu ayyukan tsaro

Lalacewar matatun mai: Majalisa ta gayyaci Shugaban NNPCL

Shugaban NNPCL zai amsa tambayoyi kan lalacewar matatu da satar danyen mai da kuma karancin kudaden shiga daga bangaren