Manyan Labarai

Manyan Labarai

Takarar Sanata: Shugaban Majalisar Dattawa ya koma dan kallo a zaben 2023

Kotu ta soke takarar Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ta bai wa Bashir Macina a matsayin dan takarar APC a kujerar Sanatan Yobe ta Arewa a zabe

Dokar haramta daukar makami na nan daram —Garba Shehu

Babu wata jiha a fadin Najeriya da Gwamnatin Tarayya ta bai wa izinin samar wa kungiyar tsaronta makami, a cewar Fadar Shugaban Kasa.

DAGA LARABA: Yadda ‘Sakacin Ma’aikata’ Ke Lakume Rayuka A Asibitin Murtala

Dalilan zargin jami’an lafiya da yin watsi da marasa lafiya a Asibitin Kwararru na Muratala da ke Kano.

Sarkin Saudiyya ya nada dansa a matsayin Fira Minista

Sarki Salman ya yi sauye-sauye a Majalisar Ministocinsa tare da nada dansa a Fira Minista, mukami da da bisa al’ada sarkin ne ke rikewa

Allah Ya yi wa jarumin Kannywood Umar Malumfashi rasuwa

Marigayin ya rasu ne a Yammacin ranar Talata bayan sallar Magariba.