NAJERIYA A YAU: Yadda Manoma Suka Ragargaji ’Yan Bindiga A Taraba
Abin da ya bai wa manoman Taraba kwarin gwiwar fatattakar ’yan bindigar da suka addabi yankunansu
Manyan Labarai
Abin da ya bai wa manoman Taraba kwarin gwiwar fatattakar ’yan bindigar da suka addabi yankunansu
An kai harin ne da safiryar Asabar a Gubio
Ambaliyar ta kuma shafi sama da mutum dubu 270 a jihar
Muna cikin Sallah a daidai raka’ar karshe, sai kawai suka fara bude wa jama’a wuta.
Dalilin da Buhari ya hana a saka sunan Mataimakinsa a cikin Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu.