’Yan bindiga sun sace mutane da tsakar rana a Abuja
’Yan bindiga sun sace mutum biyar da babura shida da tsakar rana a hanyar Tekpeshe zuwa Gurdi da ke yankin Birnin Tarayya Abuja.
Manyan Labarai
’Yan bindiga sun sace mutum biyar da babura shida da tsakar rana a hanyar Tekpeshe zuwa Gurdi da ke yankin Birnin Tarayya Abuja.
ASUU ta gabatar da hujjoji 14 tana neman a yi watsi da umarnin da kotun ma’aikata ta bayar na janye yajin aikin.
Atiku ne ya jefa PDP cikin rudanin da ta tsinci kanta a yanzu.
Alhaji Dauda Dare ya samu kuri’u 422.
Mai Shari’a Jauro ya ce mai karar ba shi da hujja, saboda batun tsayar da dan takara al’amarin cikin gida ne da ya kebanci jam’iyyun