Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 7 a Borno

wasu daga cikinsu kuma sun gudu da raunuka a jikinsu

Wanda za mu goya wa baya a Zaben 2023 —Manyan Arewa

Jagororin Arewa sun ce babu dan takarar shugaban kasa da za su goyi baya a zaben 2023, sai wanda zai magance matsalar tsaro da sauran kalubalen yankin

Har Yanzu Shekarau ne dan takarar NNPP a Kano ta Tsakiya —INEC

INEC ta ce lokaci ya kure ne maye gurbin Shekarau a matsayin dan takarar Sanata

NAJERIYA A YAU: Ko Yakin Neman Zabe A Kafafen Sada Zumunta Zai Yi Tasiri A Zaben 2023?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Ranar Laraba 28 ga Satumba da muke ciki ’yan takarar zaben 2023 za su fara yawon tallata manufofinsu ga ’yan N

Mutum 5 sun nitse a ruwa suna kokarin tsere wa ’yan bindiga a kauyen Abuja

Mutanen sun hada da maza hudu da matar aure daya