ASUU za ta daukaka kara kan umarnin kotu na komawa bakin aiki
ASUU ta ce tuni ta fara hada kan manyan lauyoyinta
Manyan Labarai
ASUU ta ce tuni ta fara hada kan manyan lauyoyinta
An kashe Abou Hamza da Abou Ibrahim, wasu kwamandojin Boko Haram
Kotu ta umarci malaman jami’o’in gwamnatin Najeriya su koma bakin aiki ba tare da bata lokaci ba.
Kotu ta tsare dan kasar China kan badakalar kisan masoyiyarsa, Ummukulthum Buhari a Kano
Sun ce babu abin da zai sa su yi a kwamitin, face Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Iyorchia Ayu, ya sauka daga mukaminsa.